IQNA

Taron Baje Kolin Littafan Mottahari A birnin Moscow Na Rasha

Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da wani baje kolin littafan Allamah Mottahari a birnin Moscow na kasar Rasha, domin yin bahasi kan ilmomin da ke tattare da rubuce-rubucensa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habrat cewa; An gudanar da wani baje kolin littafan Allamah Mottahari a birnin Moscow na kasar Rasha, domin yin bahasi kan ilmomin da ke tattare da rubuce-rubucensa. An gudanar da wani baje kolin littafan Allamah Mottahari a birnin Moscow na kasar Rasha, domin yin bahasi kan ilmomin da ke tattare da rubuce-rubucensa. 506039