Bangaren fikira da ilimi; An gudanar da wani zama na musamman kan fikihun muulunci a birnin Tripoli na kasar Labanan, wanda ya samu halartar masana daga sassan kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Beirut cewa; An gudanar da wani zama na musamman kan fikihun muulunci a birnin Tripoli na kasar Labanan, wanda ya samu halartar masana daga sassan kasar. An gudanar da wani zama na musamman kan fikihun muulunci a birnin Tripoli na kasar Labanan, wanda ya samu halartar masana daga sassan kasar. 507411