Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Faransa wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci harkokin ala'du tsakanin kasashen musulmi. Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Faransa wanda zai yi dubi kan muhimman batutuwa da suka danganci harkokin ala'du tsakanin kasashen musulmi. 507967