IQNA

15:18 - December 15, 2009
Lambar Labari: 1861755

An Gabatar Da Shawarar Kafa Wani Kwamiti Kan Ayyukan Muslunci

Bangaren kasa da kasa; An gabatar da wasu shawarwari kan gina wani babban kwamiti da zai kula da ayyukan ma'aikatun kula da harkokin muslunci a kasashen musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Iraki cewa; mataimakin shugaban humukamar kula da ayyukan ma'aikatun harkokin addini na kasar Iraki cewa; An gabatar da wasu shawarwari kan gina wani babban kwamiti da zai kula da ayyukan ma'aikatun kula da harkokin muslunci a kasashen musulmi. 508684
captcha