Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Iraki cewa; Babban malamin addinin nan na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Taqi Mudarrasi ya kirayi mabiya mazhabar shi'a da su mayar da wuraren taron Ashura wuraren koyar da addini. Babban malamin addinin nan na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Taqi Mudarrasi ya kirayi mabiya mazhabar shi'a da su mayar da wuraren taron Ashura wuraren koyar da addini. 508707