IQNA

Za A Gudanar da Wani Zaman Taro Kan Marigayi Imam Khomeini(RA)

Bangaren fikira da ilimi; Za a gudanar da wani zman taro kan marigayi Imam Khomeini (RA) a kasar Girka, domin yin nazari tunaninsa a kan lamurra da dama da suka danganci addinin Musulunci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Tehran cewa; Za a gudanar da wani zman taro kan marigayi Imam Khomeini (RA) a kasar Girka, domin yin nazari tunaninsa a kan lamurra da dama da suka danganci addinin Musulunci. Za a gudanar da wani zman taro kan marigayi Imam Khomeini (RA) a kasar Girka, domin yin nazari tunaninsa a kan lamurra da dama da suka danganci addinin Musulunci. 508692