Bangaren al'adu da fasaha; A gobe ne za a fara gudanar da wani zaman taro kan masallacin Qod da matsayinsa a wajen al'ummar musulmi da larabawa a birnin Demascus na kasar Syria.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kafanin dillancin labaran sana na kasar Syria cewa; A gobe ne za a fara gudanar da wani zaman taro kan masallacin Qod da matsayinsa a wajen al'ummar musulmi da larabawa a birnin Demascus na kasar Syria. A gobe ne za a fara gudanar da wani zaman taro kan masallacin Qod da matsayinsa a wajen al'ummar musulmi da larabawa a birnin Demascus na kasar Syria. 509020