IQNA

Kasashen Musulmi Za Su Iya Taka Wa Isra'ila Birki Idan suka Mike

16:03 - December 16, 2009
Lambar Labari: 1862314
Bangaren siyasa; A Wata ganawa da shugaban majalisar kwararru ta Iran Ayatollah Hashemi Rafsanjani Ya Yi da suhugaban Ofishin siyasa na Hamas Khalid Masha'al ya jajjada muhimmancin mikewar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; A Wata ganawa da shugaban majalisar kwararru ta Iran Ayatollah Hashemi Rafsanjani Ya Yi da suhugaban Ofishin siyasa na Hamas Khalid Masha'al ya jajjada muhimmancin mikewar musulmi. A Wata ganawa da shugaban majalisar kwararru ta Iran Ayatollah Hashemi Rafsanjani Ya Yi da suhugaban Ofishin siyasa na Hamas Khalid Masha'al ya jajjada muhimmancin mikewar musulmi. 509374
captcha