IQNA

Bahasi Kan Waki'ar Karbala Na Fitar Da Abin Da Aka Jahilta Kan Hakan

15:12 - December 20, 2009
Lambar Labari: 1863759
Bangaren kasa da kasa; marubuta da kafofin yada labarai suna taka gagarumar rawa wajen fitar da abubuwan da aka jahilta kan abtun Ashura, tare da bayyana hakikanin abin da ya faru.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shugaban bangaren kula da harkokin al'adu na jamhuriyar Musulunci ta Iran a Tunisia cewa; marubuta da kafofin yada labarai suna taka gagarumar rawa wajen fitar da abubuwan da aka jahilta kan abtun Ashura, tare da bayyana hakikanin abin da ya faru. Bayanin ya ci gaba da cewa; marubuta da kafofin yada labarai suna taka gagarumar rawa wajen fitar da abubuwan da aka jahilta kan abtun Ashura, tare da bayyana hakikanin abin da ya faru. 510674


captcha