IQNA

Kiristocin Iraki Sun Fasa Gudanar Da Kirsimati Saboda Ashura

15:07 - December 20, 2009
Lambar Labari: 1863760
Bangaren kasa da kasa; Mabiya addinin kirist na kasar Iraki sun fasa gudanar da bukukun kirsimati saboda tarukan Ashura da ake gudanarwa a kasar, domin taya sauran musulmi bakin ciki.
Kamfanin dillancin labaran iqna daga bangaren yada labaransa na kasar Iraki ya habarta cewa; Mabiya addinin kirist na kasar Iraki sun fasa gudanar da bukukun kirsimati saboda tarukan Ashura da ake gudanarwa a kasar, domin taya sauran musulmi bakin ciki. Bayanin ya ci gaba da cewa, kiristocin kasar Iraki musamman ma na yankunan kudancin kasar, suna taya mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allha (SAW) alhinin ranar Ashura. Mabiya addinin kirist na kasar Iraki sun fasa gudanar da bukukun kirsimati saboda tarukan Ashura da ake gudanarwa a kasar, domin taya sauran musulmi bakin ciki. 511191





captcha