Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin intenet na kamfanin dillancin labaran kasar Burnei cewa; Mabiya mazhabar shi'a a sun gudanar da zanga-zanga domin kalubalantar dokar hana tarukan Ashura a yankin wanda gwamnatin India ta kafa daga shekarar bana. Bayanin ya ci gaba da cewa Mabiya mazhabar shi'a a sun gudanar da zanga-zanga domin kalubalantar dokar hana tarukan Ashura a yankin wanda gwamnatin India ta kafa daga shekarar bana. 511198