Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari day a nakalto daga shafin internet na jaridar Al-dastur ta kasar Jordan an yi nuni da cewa; Dole ne musulmi su dauki matakai na hankali wajen mayar da martani kan yammaci maimaikon wuce gona da iri wajen n una tsattsauran ra'ayin addini kan lamurra. Dole ne musulmi su dauki matakai na hankali wajen mayar da martani kan yammaci maimaikon wuce gona da iri wajen n una tsattsauran ra'ayin addini kan lamurra. 512078