IQNA

A Gobe Za a Gudanar da Zaman Taro Kan Fahimtar Yammaci Musulunci A UAE

15:42 - December 22, 2009
Lambar Labari: 1864758
Bangaren kasa da kasa; A gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara gudanar da zaman taro kan yadda za a iya fahimtar da al'ummomin yammacin turai hakikanin addinin Musulunci baa bin da aka dora su a kai ba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani rahoto da kamfanin dillancin labaran kasar hadaddiyara daular larabawa ya fitar ya tabbatar da cewa A gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara gudanar da zaman taro kan yadda za a iya fahimtar da al'ummomin yammacin turai hakikanin addinin Musulunci baa bin da aka dora su a kai ba. 512686
captcha