IQNA

15:41 - December 22, 2009
Lambar Labari: 1864762

Gudanar Da zaman Taro Kan harkokin Musulunci A Tanzania

Bangaren siyasa; An gudanar da wani zaman taro kan harkokin Musulunci a birnin Dar salam na kasar Tanzania, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, na al'ummar musulmi.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wani zaman taro kan harkokin Musulunci a birnin Dar salam na kasar Tanzania, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, na al'ummar musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro kan harkokin Musulunci a birnin Dar salam na kasar Tanzania, wanda ya samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar, na al'ummar musulmi. 512770





captcha