Bangaren al'adu da fasaha; Bangaren da ke kula da harkokin al'adu da ilmi na kasar Iran a reshensa na Jamus ya fitar da wani bayani kan addini da zamantakewar jama'a, wanda aka raba a farkon makon nan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; A wani bayani da bangaren yada labarai na hukumar kula da harkokin a'adu ta Iran ta fitar an bayyana cewa; Bangaren da ke kula da harkokin al'adu da ilmi na kasar Iran a reshensa na Jamus ya fitar da wani bayani kan addini da zamantakewar jama'a, wanda aka raba a farkon makon nan. Bangaren da ke kula da harkokin al'adu da ilmi na kasar Iran a reshensa na Jamus ya fitar da wani bayani kan addini da zamantakewar jama'a, wanda aka raba a farkon makon nan. 512707