IQNA

Za a Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Harkokin Saka Hannayen Jarin Musulmi

11:59 - December 23, 2009
Lambar Labari: 1865065
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan yadda kasashen musulmi za su karfafa harkokin saka hannayen jari, wanda za a gudanar a kasar Mangolia a cikin 'yan kwanaki masu zuwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan yadda kasashen musulmi za su karfafa harkokin saka hannayen jari, wanda za a gudanar a kasar Mangolia a cikin 'yan kwanaki masu zuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan yadda kasashen musulmi za su karfafa harkokin saka hannayen jari, wanda za a gudanar a kasar Mangolia a cikin 'yan kwanaki masu zuwa. 513304




captcha