Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro kan raya sunnar ma'aiki (SAW) a kasar saudiyya a matsayi na kasa da kasa, wanda zai samu halartar wasu daga cikin malamai daga sassa daban-daban.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a rahoto da kamfanin dillancin labaran kasar saudiyya ya watsa ya bayyana cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan raya sunnar ma'aiki (SAW) a kasar saudiyya a matsayi na kasa da kasa, wanda zai samu halartar wasu daga cikin malamai daga sassa daban-daban.
Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan raya sunnar ma'aiki (SAW) a kasar saudiyya a matsayi na kasa da kasa, wanda zai samu halartar wasu daga cikin malamai daga sassa daban-daban. 513847