IQNA

An Buga Tare Da Yada Littafin Fahimtar Juna A kasar UAE

11:56 - December 24, 2009
Lambar Labari: 1865350
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada wani littafi kan muhimmancin fahimtar juna tsakanin al'ummar musulmi, wanda za a kaddamar a kasar hadaddiyar daular larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari day a nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar hadaddiyar daular larabawa an bayyana cewa; An buga tare da yada wani littafi kan muhimmancin fahimtar juna tsakanin al'ummar musulmi, wanda za a kaddamar a kasar hadaddiyar daular larabawa. Bayanin ya ci gaba da cewa; An buga tare da yada wani littafi kan muhimmancin fahimtar juna tsakanin al'ummar musulmi, wanda za a kaddamar a kasar hadaddiyar daular larabawa. 514216
captcha