Bangaren al'adu da fasaha; Za a gudanar da wani zaman taro kan fasahar masallatai da aka gina a cikin shekara ta 2010, wanda za a gudanar da wannan zaman taro ne a birnin Ankara fadar mulkin kasar Turkiya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari da ya nakalto ya bayyana cewa Za a gudanar da wani zaman taro kan fasahar masallatai da aka gina a cikin shekara ta 2010, wanda za a gudanar da wannan zaman taro ne a birnin Ankara fadar mulkin kasar Turkiya. Bayanin ya ci gaba da cewa; Za a gudanar da wani zaman taro kan fasahar masallatai da aka gina a cikin shekara ta 2010, wanda za a gudanar da wannan zaman taro ne a birnin Ankara fadar mulkin kasar Turkiya. 513753