IQNA

Za A Gudanar Da Zaman Taro kan Harkokin Sadarwa Na Musulunci

13:59 - December 29, 2009
Lambar Labari: 1866398
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro na kara wa juna ilimi kan harkokin sadarwa a mahangar addinin muslunci a jami'ar Michigal.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na UPI cewa, Za a gudanar da wani zaman taro na kara wa juna ilimi kan harkokin sadarwa a mahangar addinin muslunci a jami'ar Michigal. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka akwai da dama daga cikin wadanda za su halarci taron da suka isa kasar ta Amurka. Za a gudanar da wani zaman taro na kara wa juna ilimi kan harkokin sadarwa a mahangar addinin muslunci a jami'ar Michigal.515186
captcha