IQNA

An fara Wani Baje Kolin Kayayyakin Tarihin Musulunci A London

16:23 - December 30, 2009
Lambar Labari: 1866915
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani baje kolin kayyakin tarihin muslunci a birnin London an kasar Birtaniya, wanda ke samun halartar masana daga sassa daban na birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani baje kolin kayyakin tarihin muslunci a birnin London an kasar Birtaniya, wanda ke samun halartar masana daga sassa daban na birnin. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani baje kolin kayyakin tarihin muslunci a birnin London an kasar Birtaniya, wanda ke samun halartar masana daga sassa daban na birnin. 515335






captcha