Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Kungiyoyin musulmi a kasar Labanan sun yi Allawadai da matakin da gwamnatin masar ta dauka na hana kai taimako ga al'ummar Gaza ta mashigar rafah. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyoyin musulmi a kasar Labanan sun yi Allawadai da matakin da gwamnatin masar ta dauka na hana kai taimako ga al'ummar Gaza ta mashigar rafah.515670