Bangaren adabi; Za a fitar da wasu wakoki da aka rubuta kan juyin juya hali da kuma addinin muslunci nan bad a jimawa ba, tare da yada fayafayensu a ko'ina cikin fadin duniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fitar da wasu wakoki da aka rubuta kan juyin juya hali da kuma addinin muslunci nan bad a jimawa ba, tare da yada fayafayensu a ko'ina cikin fadin duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa da dama daga cikin wakokin an riga an kammala rubuta su tare da aikewa da su zuwa wuraren bugawa Za a fitar da wasu wakoki da aka rubuta kan juyin juya hali da kuma addinin muslunci nan bad a jimawa ba, tare da yada fayafayensu a ko'ina cikin fadin duniya. 515485