IQNA

12:32 - December 31, 2009
Lambar Labari: 1867017

Bankin Musulunci Na Farko Da Aka Bude A Jamus

Bangaren kasa da kasa; An bude wani bankin Musulunci wanda shi ne irinsa na farko a ka bude a kasar Jamus, wanda zai taimaka ma musulmi wajen gudanar da harkokinsu na kudia kasar.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa An bude wani bankin Musulunci wanda shi ne irinsa na farko a ka bude a kasar Jamus, wanda zai taimaka ma musulmi wajen gudanar da harkokinsu na kudia kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wani bankin Musulunci wanda shi ne irinsa na farko a ka bude a kasar Jamus, wanda zai taimaka ma musulmi wajen gudanar da harkokinsu na kudia kasar. 516096



captcha