Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Jami'iyar nan ta masu tsananin gaba da addinin musuluncia kasar Italia na hankoron tayar da wani yaki da fitina kan addinin muslunci cikin kasar da ma nahiyar turai baki daya. Bayanin ya ci gaba da cewa Jami'iyar nan ta masu tsananin gaba da addinin musuluncia kasar Italia na hankoron tayar da wani yaki da fitina kan addinin muslunci cikin kasar da ma nahiyar turai baki daya. 516216