IQNA

Ayatollah Sadr Ya Yi Amfanu Da Tarihin A'immah (AS) A Bincikensa

15:33 - January 02, 2010
Lambar Labari: 1867702
Bangaren kasa da kasa; Ayatollah Shahid Baqir Sadr daya daga cikin malaman wannan zamani, ya yi amfani da abin da ya karu da shi na tarihin a'imma a cikin rayuwarsa ta bincike, tare da wallafa dimbin littafai kan hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Ayatollah Shahrudi daya daga cikin malaman Iran kuma tsohon alkalin alkalan kasar kuma daya daga cikin almajiran Shahid Bakir Sadr ya bayyana cewa, Ayatollah Shahid Baqir Sadr daya daga cikin malaman wannan zamani, ya yi amfani da abin da ya karu da shi na tarihin a'imma a cikin rayuwarsa ta bincike, tare da wallafa dimbin littafai kan hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa Ayatollah Shahid Baqir Sadr daya daga cikin malaman wannan zamani, ya yi amfani da abin da ya karu da shi na tarihin a'imma a cikin rayuwarsa ta bincike, tare da wallafa dimbin littafai kan hakan.
516431



captcha