Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar kasar Masar ta Alyaum cewa; An gudanar da wani zaman taro a birnin Alkahira na kasar Masar dangane da aikin likitanci a mahangar kur'ani da kuma sunnar ma'aiki, wanda masana suka yi bahasi kan hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani zaman taro a birnin Alkahira na kasar Masar dangane da aikin likitanci a mahangar kur'ani da kuma sunnar ma'aiki, wanda masana suka yi bahasi kan hakan.516779