Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari da ya nakalto daga jaridar kasar Saudiyya ta Almadina, an bayyana cewa An gudanar da wani zaman taro na girmama dalibai da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Makka mai alfarma, inda aka girmama 160 daga cikin daliban.
Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da wani zaman taro na girmama dalibai da suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a birnin Makka mai alfarma, inda aka girmama 160 daga cikin daliban.516788