IQNA

Taron Tattalin Arziki A Mahanga Ta Kur'ani Da Sunna A India

15:36 - January 02, 2010
Lambar Labari: 1867711
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar India wanda zai dubi kan matsayin tatalin arziki da mahangar kur'ani mai tsarki da sunnar ma'aiki kansa, wanda zai samu halartar masana.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar India wanda zai dubi kan matsayin tatalin arziki da mahangar kur'ani mai tsarki da sunnar ma'aiki kansa, wanda zai samu halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a kasar India wanda zai dubi kan matsayin tatalin arziki da mahangar kur'ani mai tsarki da sunnar ma'aiki kansa, wanda zai samu halartar masana.516798


captcha