IQNA

Yahudawa Na Ci Gaba Da Gina Matsugunnan Yahudawa A Qods

15:34 - January 02, 2010
Lambar Labari: 1867713
Bangaren kasa da kasa; Gwamnatin yahudawan sahyuniya na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin baitul mukaddas da nufin yahudantar da yankin.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na OIC cewa; Gwamnatin yahudawan sahyuniya na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin baitul mukaddas da nufin yahudantar da yankin. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin yahudawan sahyuniya na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin baitul mukaddas da nufin yahudantar da yankin.516856

captcha