IQNA

An kai Ga Matakin karshe Na Gasar Sheikh Ganim A Qatar

15:34 - January 02, 2010
Lambar Labari: 1867714
Bangaren kasa da kasa; An kai ga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da ke gudana a birnin Doha na kasar Qatar wadda aka yi wa taken gasar Sheikh Ganim.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga jaridar Alsharq ta kasar an bayyana cewa Gwamnatin yahudawan sahyuniya na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin baitul mukaddas da nufin yahudantar da yankin. Bayanin ya ci gaba da cewa Gwamnatin yahudawan sahyuniya na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan palastinawa da ke gabacin baitul mukaddas da nufin yahudantar da yankin. 516860

captcha