Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a ci gaba da tofin Allah tsine da malaman addinin muslunci ke yi Majalisar Malaman kasar Algeria ta yi Allawadai da katangar da gwamnatinMasar ke ginawa a kan iyakokin kasarta da kuma iyakokin zirin Gaza, domin kara killace al'ummar yankin.
Bayanin ya ci gaba da cewa Majalisar Malaman kasar Algeria ta yi Allawadai da katangar da gwamnatinMasar ke ginawa a kan iyakokin kasarta da kuma iyakokin zirin Gaza, domin kara killace al'ummar yankin. 516886