Bangaren kasa da kasa; Hukumar bayar da agaji ta red cresent ta kasar Turkiya, ta girmamam malaman shi'a na kasar, sakamakon rawar da suke takawa wajen wayar da kan al'umma da bayar da taimako.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; a wani labari day a nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran kasar ya bayyana cewa Hukumar bayar da agaji ta red cresent ta kasar Turkiya, ta girmamam malaman shi'a na kasar, sakamakon rawar da suke takawa wajen wayar da kan al'umma da bayar da taimako. Bayanin ya ci gaba da cewa Hukumar bayar da agaji ta red cresent ta kasar Turkiya, ta girmamam malaman shi'a na kasar, sakamakon rawar da suke takawa wajen wayar da kan al'umma da bayar da taimako.516899