Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Daya daga cikin malaman jami'ar birnin Bagadaza Iyad Muhammad Ali ya bayyana cewa an fitar da wani littafi da aka rubuta dangane da rayuwar Imam Hussein da kuma sauyin da ta haifar. Bayanin ya ci gaba da cewa Daya daga cikin malaman jami'ar birnin Bagadaza Iyad Muhammad Ali ya bayyana cewa an fitar da wani littafi da aka rubuta dangane da rayuwar Imam Hussein da kuma sauyin da ta haifar.517267