Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Malamin mabiya mazhabar shi'a na kasar Saudiyya Sheikh Hassan Saffar ya yi kakkausar dangane da cin zarafin babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani. Bayanin ya ci gaba da cewa Malamin mabiya mazhabar shi'a na kasar Saudiyya Sheikh Hassan Saffar ya yi kakkausar dangane da cin zarafin babban malamin addini na kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani.517195