Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Babban alkalin alkalai na birnin Qods ya Taisir Tamimi Ya bukaci da a gudanar da wani zama na musamman dangane da halin da birnin Qodds ke ciki. da kuma barazanar yahudawa kan masallacin Qods mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa Babban alkalin alkalai na birnin Qods ya Taisir Tamimi Ya bukaci da a gudanar da wani zama na musamman dangane da halin da birnin Qodds ke ciki. da kuma barazanar yahudawa kan masallacin Qods mai alfarma.
517136