Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An sake buga littafin mai suna kur'ani da wayewa a kasar Masar, wanda ke yin tsokaci tare da fadakarwa dangane da mahagar kur'ani mai tsaki kan rayuwa ga baki daya. Bayanin ya ci gaba da cewa An sake buga littafin mai suna kur'ani da wayewa a kasar Masar, wanda ke yin tsokaci tare da fadakarwa dangane da mahagar kur'ani mai tsaki kan rayuwa ga baki daya.517126