IQNA

Yin Amfani Da Kafofin Sadarwa Domin Kawo kyamar Musulunci A Turai

18:09 - January 03, 2010
Lambar Labari: 1868281
Bangaren kasa da kasa; Kasashen yammacin turai sun yi amfani da kafofin sadarwarsu wajen kara yada kiyayya da muslunci tsakanin al'ummominsu, ta yadda Musulunci ya zama wani abin tsoro a turai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daya daga cikin wasu masana kan harkokin siyasar nahiyar turai cewa; Kasashen yammacin turai sun yi amfani da kafofin sadarwarsu wajen kara yada kiyayya da muslunci tsakanin al'ummominsu, ta yadda Musulunci ya zama wani abin tsoro a turai. Bayanin ya ci gaba da cewa Kasashen yammacin turai sun yi amfani da kafofin sadarwarsu wajen kara yada kiyayya da muslunci tsakanin al'ummominsu, ta yadda Musulunci ya zama wani abin tsoro a turai. Daya daga cikin wasu masana kan harkokin siyasar nahiyar turai cewa; Kasashen yammacin turai sun yi amfani da kafofin sadarwarsu wajen kara yada kiyayya da muslunci tsakanin al'ummominsu, ta yadda Musulunci ya zama wani abin tsoro a turai. Bayanin ya ci gaba da cewa Kasashen yammacin turai sun yi amfani da kafofin sadarwarsu wajen kara yada kiyayya da muslunci tsakanin al'ummominsu, ta yadda Musulunci ya zama wani abin tsoro a turai.516832


captcha