IQNA

Bangaren adabi; an buga tare da yada littafin Qods a al'adun iraniyawa a birnin Demascus na kasar Syria, wanda ke bayyana mahangar al'ummar Iran masallacin Qods da matsayinsa a cikin al'umma.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa an buga tare da yada littafin Qods a al'adun iraniyawa a birnin Demascus na kasar Syria, wanda ke bayyana mahangar al'ummar Iran masallacin Qods da matsayinsa a cikin al'umma. Bayanin ya ci gaba da cewa an buga tare da yada littafin Qods a al'adun iraniyawa a birnin Demascus na kasar Syria, wanda ke bayyana mahangar al'ummar Iran masallacin Qods da matsayinsa a cikin al'umma.517338