IQNA

Matsayin Annabi Isa (AS) Da Maryam (AS) A Mahangar Kur'ani

18:03 - January 03, 2010
Lambar Labari: 1868291
Bangaren siyasa da zamantakewa; Bangaren kula da harkokin al'adu da ilimi na jamhuriyar musluci ta Iran ya buga tare da yada wani littafi dangane da matsayin Annabi Isa da Maryar (AS)
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Bangaren kula da harkokin al'adu da ilimi na jamhuriyar musluci ta Iran ya buga tare da yada wani littafi dangane da matsayin Annabi Isa da Maryar (AS) a mahangar kur'ani mai tsarki. Bayanin ya ci gaba da cewa Bangaren kula da harkokin al'adu da ilimi na jamhuriyar musluci ta Iran ya buga tare da yada wani littafi dangane da matsayin Annabi Isa da Maryar (AS) 517406

captcha