IQNA

Bangaren al'adu da fasaha; Ana ci gaba da gudanar da baje kolin kayyakin tarihi da wurare masu alfarma tsakanin kasashen Iran da Syria a birnin Demascus fadar mulkin kasar ta Syria.
Kamfanin dilalancin labaran iqna ya habarta cewa Ana ci gaba da gudanar da baje kolin kayyakin tarihi da wurare masu alfarma tsakanin kasashen Iran da Syria a birnin Demascus fadar mulkin kasar ta Syria. Bayanin ya ci gaba da cewa Ana ci gaba da gudanar da baje kolin kayyakin tarihi da wurare masu alfarma tsakanin kasashen Iran da Syria a birnin Demascus fadar mulkin kasar ta Syria.517453