Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Bnagaren bincike na kasar Turkiya ya tabbatar da cewa sama da kashi 63 cikin dari na al'ummar kasar na goyon bayan matakin da Ardugan ya dauka na kiyayya da zaluncin Isra'ila. Bayanin ya ci gaba da cewa Bnagaren bincike na kasar Turkiya ya tabbatar da cewa sama da kashi 63 cikin dari na al'ummar kasar na goyon bayan matakin da Ardugan ya dauka na kiyayya da zaluncin Isra'ila.517351