IQNA

18:04 - January 03, 2010
Lambar Labari: 1868302

Za A Karfafa Shirin Saka Hannayen Jarin Musulunci A Cyprus

Bangaren kasa da kasa; Za a karfafa wani shiri na saka hannayen jari na musulmi a tsibirin Cyprus, inda za a bayar da dama ga musulmi domin su ci gaba da karfafa harkokin kudi da kasuwanci.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a karfafa wani shiri na saka hannayen jari na musulmi a tsibirin Cyprus, inda za a bayar da dama ga musulmi domin su ci gaba da karfafa harkokin kudi da kasuwanci. Bayanin ay ci gaba da cewa Za a karfafa wani shiri na saka hannayen jari na musulmi a tsibirin Cyprus, inda za a bayar da dama ga musulmi domin su ci gaba da karfafa harkokin kudi da kasuwanci.517317

captcha