Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Muslmin kasar amurka sun yi Allawadai da keta alfarmar wani masallaci a jahar California, bayan da wasu masu kiyayya da muslunci suka aiakata ci zarafi da wulakanci a cikinsa. Bayanin ay ci gaba da cewa Muslmin kasar amurka sun yi Allawadai da keta alfarmar wani masallaci a jahar California, bayan da wasu masu kiyayya da muslunci suka aiakata ci zarafi da wulakanci a cikinsa. 517707