IQNA

Za A Gudanar da Wani Zama Kan Muslunci A Zamanance

15:35 - January 04, 2010
Lambar Labari: 1868715
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Lodon na kasar Birtaniya dangane da Musulunci a zamanin da muke ciki, wanda zai samu halartar masana daga sassan kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na kungiyoyin mabiya addinin Musulunci da ke kasar Birtaniya cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Lodon na kasar Birtaniya dangane da Musulunci a zamanin da muke ciki, wanda zai samu halartar masana daga sassan kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman taro a birnin Lodon na kasar Birtaniya dangane da Musulunci a zamanin da muke ciki, wanda zai samu halartar masana daga sassan kasar. 517728


captcha