Bangaren Kasa da kasa; An kaddamar da wani faifan CD da ke dauke da shirye-shiryen kur'ani a baje kolin kasa da kasa da ke gudana a birnin Doha na kasar Qatar, da ke samun halartar kamfanonin littafai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kaddamar da wani faifan CD da ke dauke da shirye-shiryen kur'ani a baje kolin kasa da kasa da ke gudana a birnin Doha na kasar Qatar, da ke samun halartar kamfanonin littafai. Bayanin ya ci gaba da cewa An kaddamar da wani faifan CD da ke dauke da shirye-shiryen kur'ani a baje kolin kasa da kasa da ke gudana a birnin Doha na kasar Qatar, da ke samun halartar kamfanonin littafai. 517775