Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; a wani rahoto day a nakalto daga jaridar Alkhabar an bayyana cewa Majalisar malaman kasar Algeria ta fitar da wani bayani da acikinsa ta bayyana cikakken goyon bayan da jami'ar Azhar ta bayar na gina katangar karfe kan iyakokin Gaza d ace ya saba kur'ani.
Bayanin ya ci gaba da cewa Majalisar malaman kasar Algeria ta fitar da wani bayani da acikinsa ta bayyana cikakken goyon bayan da jami'ar Azhar ta bayar na gina katangar karfe kan iyakokin Gaza d ace ya saba kur'ani. 517793