Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; An bude wani shafin internet na koyar da karatun kur'ani mai tsarki a kasar Tataristan, wanda zai rika kula da harkokin bayar da horon koyon karatun kur'ani mai tsarki. Byanin ya ci gaba da cewa An bude wani shafin internet na koyar da karatun kur'ani mai tsarki a kasar Tataristan, wanda zai rika kula da harkokin bayar da horon koyon karatun kur'ani mai tsarki.517901