IQNA

An Gudanar Da Gasar Siffofin Manzon Allah (SAW) A India

15:30 - January 04, 2010
Lambar Labari: 1868722
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wata gasa ta siffofin manzon Allah (SAW) a kasar India, dangane da yadda bayani yazo a cikin nassi kan da kuma siffofinsa masu tsarki daga kamannu har dabi'u.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An gudanar da wata gasa ta siffofin manzon Allah (SAW) a kasar India, dangane da yadda bayani yazo a cikin nassi kan da kuma siffofinsa masu tsarki daga kamannu har dabi'u. Bayanin ya ci gaba da cewa an gudanar da wata gasa ta siffofin manzon Allah (SAW) a kasar India, dangane da yadda bayani yazo a cikin nassi kan da kuma siffofinsa masu tsarki daga kamannu har dabi'u. 517852

captcha