Bangaren adabi; An kafa wata babbar majalisa ta marubutan musulmi wadda ta fara gudanar da zamanta domin yin dubi kan muhimman lamurra da suke da bukatar rawar marubuta da suka shafi musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An kafa wata babbar majalisa ta marubutan musulmi wadda ta fara gudanar da zamanta domin yin dubi kan muhimman lamurra da suke da bukatar rawar marubuta da suka shafi musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa An kafa wata babbar majalisa ta marubutan musulmi wadda ta fara gudanar da zamanta domin yin dubi kan muhimman lamurra da suke da bukatar rawar marubuta da suka shafi musulmi.517815